Jump to content

Dimokuraɗiyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Menene Dimokuradiyya

[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan kalmar ta na nufin gudanar da zabe akan wanda mutane keso.[1] Dimokuradiyya wani tsarin ne na gudanarwa wanda mutanan sune suke aiwatarwa akan harka dokoki, tsare-tsare, shugabanci, da kuma mafiyawan abubuwa na jaha wanda mutanen gari sune suke gudanar da wannan.[2]

  1. Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.
  2. Dahl, Robert A (4 August,2022). "Democracy". Britannica. Open Publishing. Cite has empty unknown parameter: |1= (help); Check date values in: |date= (help)