Dinkin hula

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentDinkin hula

Iri aiki

Dinkin hula dai sana'a ce da mutane keyin ta musamman maza to amman suma mata kan ɗanyi ta ba kamar maza ba, dinkin hula dai sana'a ce ta neman kudi da tayi suna musamman a arewacin Ƙasar nigeria, to sai dai wasu ƙasashen mu sun ɗauki wannan al'adar.

Asalin dinkin hula[gyara sashe | gyara masomin]

Asalin ɗinkim hula ya fara ne tun lokacin da ake saƙar tufafi kafin a samu cauyin yanayin cigaban kayan aikin zamani, zamu iya cewa ɗinkim hula ya samo asali ne tun lokacin saƙar gargajiya.

inda sukayi ficen ɗinkin hula[gyara sashe | gyara masomin]

A yanzun dai alamu sun tabbatar Maiduguri jihar Borno itace tayi fice wajen ɗinkin hula

masu amfani da hula[gyara sashe | gyara masomin]

Galibin manyan mutane marasa da yara duk suna amfani da hula

Dame ake hula[gyara sashe | gyara masomin]

Anayin hula ne da zare da kuma malti sai allura da kuma ƙoƙuwa sai tuntu da ake sanyawa hular.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]