Dirmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Dirmi[gyara sashe | gyara masomin]

wani 'ya'yan bishiyace wacce takeda manyan ganye kamar cediya, bishiyar tana fidda wani farin ruwa medanko. 'Ya'yan bishiyar su ake qira Dirmi, sunada daci kadan amma ana cin 'ya'yan.

Ana dasa bishiyar Dirmi ne tahanyar dasa reshen sa, ko wani sassan jikin bishiyar.


n bishiyar dirmi yanada daci kadan, amma ana

in sa.