Djibode Valentin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ajibode Djibode Valentin (An haifeshi ranar 14 ga watan Febreru, 1916) a Allada, Benin, yakasance dan siyasa na kasar Benin, Malami a Cotonou, chef dŭ canton, mataimaki na French National Assembly, mataimakin na Grand Council, Afrique Occidentale Française, Dakar, mataimaki, Na-tional Assembly, shugaba a , National Assembly, 1960-63, Shugaba a Supreme Court, 1964-65 yayi murabus a rayuwar siyasa a 1970, tsohon dan kungiyar Bloc Populaire Africain, tsohon secretary-general, Parti Républicain Dahoméen, co-founder, Rassemblement de l'Impératif National.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)