Jump to content

Doguwar riga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
DOGOWAN RIGA TA MATA

Dogowar Riga,Riga ce wandda Mata ke sanyawa suke yawan anfani da ita, ko,, mazanje larabawa suna anfani da ita kamar a kasar najeriya kudanci da arewa sunfi amfani da ita .[1]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2024-03-09. Retrieved 2024-03-09.