Jump to content

Dokar Babban banki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dokar Babban banki
doka
Babban Bankin Najeriya
Babban Bankin legas

Dokar babban banki na shekarar 1958, turanci Central Bank of Nigeria, Act 1958 (No 24) ko CBN Act ita ta samar da Babban Bankin Najeriya.[1] Bankin ta fara gudanar da harkokin ta a 1 ga watan Yuli, shekarar 1959.

The Central Bank of Nigeria Act 1958 was repealed by section 54(2) Archived 2018-07-02 at the Wayback Machine of the Central Bank of Nigeria Decree 1991.[1] It in turn was replaced by the Central Bank of Nigeria Act 2007.[2]

  1. 1.0 1.1 Cite book|author=Mwalimu, Charles|year=2009|title=The Nigerian Legal System, Volume 2|publisher=Peter Lang|location=New York|page=602|isbn=978-0-8204-7855-5
  2. Cite|author=Oxford Business Group|year=2010|title=The Report: Nigeria|publisher=Oxford Business Group|location=London|page=281|isbn=978-1-907065-14-9