Donald River (Hawke's Bay)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Donald River
General information
Tsawo 41 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 39°22′09″S 176°26′06″E / 39.3692°S 176.435°E / -39.3692; 176.435
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Hawke's Bay Region (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Tutaekuri River (en) Fassara

Kogin Donald kogi ne dake Hawke's Bay wanda yake yankin kasar New Zealand. Yana gudana kudu maso gabas daga Kaweka Ranges a cikin Kaweka Forest Park, ya isa kogin Tutaekuri 20 kilometres (12 mi) yammacin garin Napier .

Ma'aikatar Kula ta kasar New Zealand tana kula da hanyar da za ta bi ta gefen kogin saboda gudun yin hadari.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]