Jump to content

Doug Yule

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Douglas Alan Yule (an haife shi a ranar 25 ga watan Fabrairun shekara ta 1947) ɗan ƙasar Amurika ne kuma mawaƙimawaƙi ya fi shahara da kasancewa dan kungiyar Velvet Underground daga shekara ta 1968 zuwa 1973, yana aiki a matsayin bassist, mai latsa gita, mai aiki da keybod kuma mai ba da gudummawa na lokaci-lokaci a wurin magana.

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Doug Yule a mienola long island,new york kuma ya girma a Great Neck [1] tare da 'yan'uwan sa mata biyar da ƙaramin ɗan'uwan sa. Yayinda yake yaro ya ɗauki darussan piano da baritone. Daga baya ya ce a cikin wata hira cewa zai fi son darussan violin, amma dole ne a hayar violin kuma ana samun ƙaho na baritone kyauta.[2]

  1. Empty citation (help)
  2. "Doug Yule, From Rock Icon to Violin Craftsman". PRX. 2008. Retrieved January 5, 2015.