Jump to content

Dr yusufu Bala usman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yusufu Bala Usmanan haifeshi a ranar 25 ga watan satumba 1945 Kuma ya rasu a shekarar 2005. Dr yusufu Bala Usman Dan Nigeria ne, MaLamin tarihi da ilmin siyasa Kuma yana daya daga cikin malaman tarihi wadanda suka saita tarihin ksar Nigeria. Kuma shine ya Wanda kirkiri cibiyar nazari da cigaba siyar demukardiyya ta jami'ar Ahmadu bello dake zaria, watau CEDDERT(center for democratic development, research and training). An haifi Dr yusufu Bala Usman a karamar hukumar Musawa ta jihar katsina, Kuma mahaifinsa shine Durbin katsina a wanchan lokacin Kuma Dan uwa ne ga mariganyi Usman nagogo Kuma ya kasance jika ne ga sarkin katsina Muhammad dikko Dan gida do Kuma mahaifiyarsa ta kasance diya ga mariganyi sarkin kano Abdullahi bayero. Yayi makarantar firamare a Musawa junior primary school,kankiya senior primary school, minna senior primary school dakuma makarantar sakandire ta government college kaduna. Daga bisani yasamu damar fita kasar Inda yasamu gurbin karatu a jami'ar Lancaster watau University of Lancaster a Inda ya kamala digirin farko a Fannin tarihi da ilmin siyasa. Ya dawo gida Nigeria a shekarar 1967 a Inda Yafara aikin koyarwa a makarantar barewa college dake birnin zaria, a Inda ya cigaba koyarwa Har izuwa 1971. Dr Bala Usman ya cigaba bunkasa karatun sa daga izuwa mataki na gaba a shekarar 1970 a jami'ar Ahmadu bello dake zaria, daga bisani yakai matakin Dakta watau PHD a shekarar 1974. Daga bisani yasamu damar koyarwa a jami'ar Ahmadu bello anan zaria a matsayin malamin wucin gadi, daga baya Kuma yazama malami na dindin Mai cikakken iko a jami'ar