Dreams (Miz album)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dreams (Miz album)
Miz (en) Fassara Albom
Lokacin bugawa 2005
Characteristics
Genre (en) Fassara J-pop (en) Fassara
Record label (en) Fassara JVCKenwood Victor Entertainment (en) Fassara
Miz (en) Fassara Chronology (en) Fassara

Say It's Forever (en) Fassara Dreams (Miz album) Mizrock (en) Fassara

Dreams shine albom din mawakiyar nan yar kasar Japan wanda ake kira Miz wanda ta fara yi da turancin Inglishi gwajine wanda aka sake sakinsa akan Story Untold (labarin da ba'a fadaba). mafiya yawan wakokin na can , sai dai wadannan wakokin guda uku: If You Run (A Inglishi), New Day (A Inglishi), da Lay Your Love On Me (wacce sabuwar waka ce). Lokacin da take rera wakarta ta Lay Your Love On Me, Tord Backstrom shine mutumin da yake karfa-fa mata gwiwa daga taga yana cewa "Miz a'a a'a karo karo".

Wakokin[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Story Untold
  2. You Can Do Anything (Ordinary Girl)
  3. If You Run
  4. Dreams
  5. New Day
  6. Not You
  7. Waiting
  8. Strong
  9. Lay Your Love On Me
  10. Can't Hold Back My Tears

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]