Dresden

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dresden.

Dresden [lafazi : /dereseden/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Dresden akwai mutane 543,825 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Dresden a karni na sha biyu bayan haifuwan annabi Issa. Dirk Hilbert, shi ne shugaban birnin Dresden.