Dudaryk

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dudaryk
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Dudaryk ɗan wasan duda ne na kasar Ukraine.

  • "Dudaryk", jerin wakokin mutanen Ukraine wanda Mykola Leontovych ya tsara
  • "Dudaryk", tatsuniyar mawaki Pavlo Tychyna Kiev, 1950
  • Dudaryk (gungun mawaƙa)
  • Dudaryky ( ru / uk ) fim tare da Nataliya Sumska da Bohdan Stupka