Duro Faseyi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Duro Samuel Fayesi (An haife shi a ranar 18 ga Mayu, 1956)[1]

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

Samuel ya kammala karatunsa na firamare a St David's Primary School sannan ya wuce makarantar sakandare ta Ajayi Memorial inda ya sami takardar shedar makarantar sakandare ta yammacin Afirka (WAEC)a 1975. ya samu admission a jami’ar Maiduguri kuma ya kammala a shekarar 1989 da digirin farko a fannin kasuwanci. duk, yayi digurinsa na biyu a Jami'ar Ado-Ekiti inda ya sami  MBA a 2000.[2]

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

kafin zabensa a majalisar dattawa ya kasance a majalisar wakilai daga 2003 zuwa 2015.[3]

A shekarar 2015 ya tsaya takarar Sanata a Ekiti ta Arewa inda ya samu nasara a jam’iyyar PDP.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]