Dutsen Copap
Appearance
Dutsen Copap | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 5,570 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°17′00″S 77°20′00″W / 9.28333°S 77.33333°W |
Mountain range (en) | Andes |
Kasa | Peru |
Territory | Peru |
Copap(wataƙila daga Quechua qupa turquoise na ma'adinai da launin turquoise, -p a suffix),[1] wani dutse ne a cikin Cordillera Blanca acikin Andes na Peru wanda koli ya kai kimanin 5,570 metres (18,274 ft), ko 5,579 metres (18,304 ft)[2][3] sama da matakin teku dangane da tushen. Yana cikin gundumar Chacas, lardin Asunción, Ancash; acikin massif guda ɗaya da Perlilla wanda ke cikin tsarin glacial na Copap.[3]
A cikin 1998, an ba da rahoton, cewa yana da dusar ƙanƙara mafi tsayi a cikin kewayon Cordillera Blanca (7 kilometres (4 mi).[4]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- ,