Jump to content

Dutsin guga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
hoton dutsin guga na gargajiya
hotpn mace tana anfani da dutsin guga
hoton dutsin guga
Hoton dutsin guga a shekarar 1935
hoton during guga na zamani ana goge riga
zanen mata na guga a da
hoton dutsin guga na karfe
hoton macen da me aiki da dutsin guga Dan cin abinci

Ma anar Dutsin guga

[gyara sashe | gyara masomin]

Dutsin guga ya kasance wani Abu ne da ake anfani dashi wajen cire tamowa da kuma cukwuikuyewa akan sutura Da Samar da kyan gani da kuma kayatarwa.

Dutsin guga kala kalane sai dai abun da ya babantashi shine irin abun da akayi anfani dashi wajen Samar da zafi domin kawar da wannan tomawar ,akwae Dutsin gugar da ake anfani da garwashin Dan Samar da zafi Wanda mafi akasari anfi anfani dashi a 'da akwai kuma nau in dutsin guga mai anfani da lantarki sanna ya kuma Samar da zafi don yi gugar.[1]

Ana anfani dashi a wurare irin su kamfanin yin yaduka,kamfanin dinki da kuma gidajen mu .

Shidai wannan Abu an kerashi da abuwa daban- daban Wanda sun haɗa da karfe mai sulbi daga kasada kuma marikin roba ko kuma katako .

Ana anfani da ruwa Dan Samar da ingantaciyar guga Dan gujewa kuna ,da kuma asara.

  1. 2-https://wunderlabel.co.uk/blog/p/difference-pressing-ironing/https

1-https://wunderlabel.co.uk/blog/p/difference-pressing-ironing/https:

2-https://wunderlabel.co.uk/blog/p/difference-pressing-ironing/https:

  1. https://thefashionstarter.com/2021/12/11/different-types-of-irons-for-clothes Archived 2023-03-06 at the Wayback Machine