Jump to content

Edfu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edfu

Edfu, birni ne mai tarihi dake a gabar kogin Nilu a kasar Masar. Birnin ya shahara ne saboda Haikali na Horus, wanda yake daya daga cikin manyan kuma kyawawan haikali na daular Fir'auna dake kasar misira.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.