Jump to content

Edmund Hugh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ASHTON, Dr, BA, PhD Edmund Hugh (An haifishi ranar 17 ga watan Oktoba, shekarar Alif dubu daya da dari tara da sha daya1911) a Qachasnek, Lesotho Shi din ya kasance mai kula da kasar Zimbabwe.

yana kuma da aure wanda sunan matar sa Diana Clark.

Yayi karatun shi ne a kolejin Diocesan, Rondebosch daga bisani sai yaje Jami'ar Oxford acen ya kara she karatun shi yazo ya zama masanin Rhodes a Alif dubu daya da dari tara da talatin da daya 1931 dan binciken ɗan adam a shekaran Alif dubu daya da dari tara da talatin da biyar1935[1]

Ya zama mataimakin kwamishinan gundumar da Bechuanaland Protectorate shekaran Alif dubu daya da dari tara da arba'in 1940, babban jami'in jin dadin jama'a Johan-nesburg City Council dake Afirka ta Kudu a shekaran Alif dubu daya da dari tara da arba in da tara 1949

Ya zama darektan African Administration a shekaran 1963 an kuma nada shi mataimakin shugabar  Majalisar Social Service a alif ta 1970

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p, 226|edition= has extra text (help)