Edvaldo Ferreira
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 28 Mayu 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Edvaldo Esmael Ferreira (an haife shi ranar 28 ga watan Mayun 1990) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Angolan na Smouha Club Alexandria da kuma ƙungiyar ƙasa ta Angola. [1]
Ya halarci Gasar Wasan Hannu ta Maza ta Duniya ta shekarar 2017. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 2019 World Men's Handball Championship roster
- ↑ "2017 World Championship roster" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2017-01-13. Retrieved 2023-03-30.