Jump to content

Ejikeme ikwunzi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ejekeme Ikwunze ya kasance shahararrene ne Wanda akafi sani da Mr Football a turance, ya kasance cikin shahararru wadanda Dunia tasani harkar rubuce rubucen wasannin motsa jiki a Nigeria. Ya kasance mawallafi da bada gudummuwar sa da rubuce rubuce a a harkar wasannin tare da manya manyan kamfanoni na Duniya dangane da harkar wasannin tare da buga shafuka a kamfanonin jaridu a Gida Nigeria Wanda suka kunshi kamfanoni kamar haka, National Ambassador, Vanguard, da kuma daily champion. Baya ga haka ya kasance kwamanteto a harkar wasannin a tashoshin watsa labarai wadanda suka hada da Tashar watsa labarai ta federal radio corporation of Nigeria, the BCA Radio, Abia television dakuma pacesetter radio

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.