El Hadj Omar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BONGO, El Hadj Omar (Ada Albert Bernard) an haife shi 12 ga watan dizemba, 1935, a Lewai, dake Gabon, kuma yakasance Civil Servant.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Ya auri Josephine Kama, ya sake ta a watan mayu 1988, ya aura yarinyan shugaban kasa Denis Sassou Nguesso na Congo a shekara 1990.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Technical College, Brazzaville, 1952-67, (Diploma in Commerce), Civil Servant a shekara 1997-58, National Defence Planning, nformation and Tourism, 1966-67.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)