Eleazar Chukwuemeka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ANYAOKU, Chief Eleazar Chukwuemeka, (an haifeshi ranar 18 ga watan Janairu, 1933) a Obossi Najeriya.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya Maza biyu.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Merchants of Light School, Oba, University of Ibadan, ya hallatta darrissa a Cambridge, England, Institute of Public Administration, London, Cavillam Institute, France, yazo yayi aiki da Nigerian Diplomatic Servicea a shekara ta, 1962, Dan kungiya na Nigerian Permanent Mission to the UN, New York a shekara ta, 1963 zuwa 1966, yayi director na International Affairs Division a shekara ta, 1971 zuwa 1975.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)