Elegy for a Revolutionary (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Elegy for a Revolutionary (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2013
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Paul van Zyl (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Paul van Zyl (en) Fassara
External links
elegy-movie.com

Elegy for a Revolutionary ɗan gajeren fim ne na shekarar 2013 wanda Paul van Zyl ya rubuta gami da bada umarni. Taurarin Fim ɗin sun haɗa da Brian Ames, Martin Copping, da Michael Enright, shirin fim din ya dogara ne akan labarin gaskiya na wasu matasa farar fata 'yan Afirka ta Kudu da ke ƙoƙarin nuna rashin amincewa da wariyar launin fata.

Matsayin Copping da dan wasa Jeremy James ya taka a shirin, ya saka shi lashe kyautar Mafi kyawun Jarumi a bikin Filmstock Film Festival na 2013.[1]

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

  • Brian Ames a matsayin Donald Quick
  • Martin Copping a matsayin Jeremy James
  • Michael Enright a matsayin Sersant
  • Steve Humphreys a matsayin Hendricks
  • Glen Vaughan a matsayin Hunter
  • David Ross Paterson a matsayin Judge
  • Marcia Battise a matsayin Miriam
  • Tomas Boykin a matsayin Ori
  • Anthony Holiday a matsayin Maduba
  • Keston John a matsayin Henry

Tsokaci[gyara sashe | gyara masomin]

Mujallar Film Threat ya yi sharhi mai kyau game da fim ɗin, yana mai cewa "koken da suke yi game da Elegy for a Revolutionary shine gajere ne ba fasali ba".[2]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Land of Enchantment Brings New Audiences to Filmstock!". Filmstock Film Festival. Archived from the original on 18 July 2013. Retrieved 30 April 2013.
  2. "Review: ELEGY FOR A REVOLUTIONARY". Film Threat. Archived from the original on 4 July 2013. Retrieved 30 April 2013.