Jump to content

Elephantiasis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Elephantiasis
Description (en) Fassara
Iri filariasis (en) Fassara, Yanayin fata, neglected tropical disease (en) Fassara
cuta
Specialty (en) Fassara infectious diseases (en) Fassara
Symptoms and signs (en) Fassara elephantiasis (en) Fassara, epididymitis (en) Fassara, lymphadenitis (en) Fassara
Gyambo
Medical treatment (en) Fassara
Magani albendazol (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
ICD-10-CM B74.0, B74.1 da B74.2
ICD-9-CM 374.83
ICD-9 125.9 da 457.1
DiseasesDB 4824
MeSH D004605
Disease Ontology ID DOID:12211

Elephantiasis, wata cuta ce wadda take sa gabobin jiki suyi girma sukumayi karfi ko kuma tauri. saboda yanayin kumburin tsoka. ana gane wannan cutar ne a turance da wasu abubuwa da girman sassan jiki,[1] tauri. wannan yana faruwa ne sakamakon tare maguana ta lymphatic, Yana iya shafar al'aura. Ana amfani da kalmar elephantiasis lokacin da samu cutar ta hanyoyin kwayoyin cutar parasite. kumburin ze iya kasancewa a a gabobin sirri.[2][3]

Alamomin Cuta

[gyara sashe | gyara masomin]

Saudawa mukaten da suka kamu da cutar basu cika bayyanaba, sedai wasu kuma suka samun lalacewar lymphatic systerm na jiki.[4] bayan shigar kwayoyin cutar acikin jiki,ana daukar watanni, sannan mutum ze iya farawa da zazzabi da kuma kumbi a wuraren lymph node. A wuraren da ke da filariasis lymphatic, [5]yawanci mutane suna kamuwa da cutar tun suna yara, kuma alamun suna farawa tun lokacin samartaka.[6][7]

Abinda ke haifar da cuta

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. James WD, Berger T, Elston D (2015). Andrews' Diseases of the Skin: Clinical Dermatology. Elsevier Health Sciences. p. 432. ISBN 9780323319690. Archived from the original on 12 October 2016.
  2. "Lymphatic filariasis Fact sheet N°102". World Health Organization. March 2014. Archived from the original on 25 March 2014. Retrieved 20 March 2014.
  3. "Lymphatic filariasis". World Health Organization. Retrieved 7 May 2016.
  4. https://www.cdc.gov/parasites/lymphaticfilariasis/diagnosis.html
  5. "Lymphatic filariasis". www.who.int. Retrieved 4 October 2019.
  6. Chakraborty, Sanjukta; Gurusamy, Manokaran; Zawieja, David C.; Muthuchamy, Mariappan (July 2013). "Lymphatic filariasis: Perspectives on lymphatic remodeling and contractile dysfunction in filarial disease pathogenesis". Microcirculation. 20 (5): 349–364. doi:10.1111/micc.12031. ISSN 1073-9688. PMC 3613430. PMID 23237232
  7. https://en.wikipedia.org/wiki/Centers_for_Disease_Control_and_Prevention