Emmanuel adebayor
Sheyi EmmanuelAdebayor (Da yaren faransa [ɛmanɥɛl adəbɛjɔʁ); (An haifeshi a 26 ga watan fabrairu, 1984). Ya kasance dan kasar togo ne, kua tsohon dan wasan kwallon kafa wanda yai kwallo a mtsayin dan wasan gaba. lokacin da yana taka leda, yayi wallo a kungiyar kwallon kafa na turai: Arsenal, Manchester city, tottenh
AHabspur Crystatsayin gwaran daan kwallon nah6iyar afrika na shekarar 2008, lokacin yana ma kungiar kwallon kafa ta aresnal wasa. ya kuma taba zama dan wasa wanda akafi biyan albashi a kasar Paraguay.
Aikinshi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeshi a garin Lome, kuma iyayenshi yarabawa ne. adebayor yayi rayuwar samartakarsa a kasar Togo, inda yahalarci Centre de Développement Sportif de Lomé, wanda kuma ake kira da Sporting Club de Lomé
Arsenal
[gyara sashe | gyara masomin]A 13 ga watan Janairu na 2006, Kung5iyar kwallon kfa ta aresenal suka sayi san wasan akan kudi £3 million. anmash6i lakabi da "Baby Kanu" saboda kwamanceceniya da yake da tsoh6on dan wasan kung5iyar, Nwankwo Kanu, wanda Adebayor yake kwaikwaya