Jump to content

Empompo loway

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Empompo loway Empompo "Deyesse" Loway, ɗan Kongo ne mai yin rikodi soukous, mawaki kuma saxophonist.https://en.wikipedia.org/wiki/Saxophonist Ya kasance memba na ƙungiyar soukous TPOK Jazz, wanda Franco Luambo ke jagoranta, wanda ya mamaye fagen kiɗan Kongo tun daga shekarun 1950 zuwa 1980.https://en.wikipedia.org/wiki/Empompo_Loway#cite_note-1