Enzo Fernández

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Enzo Jeremías Fernández (an haife shi ne a ranar 17 ga watan Janairu na shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan asalin kasar Argentina wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Argentina .

Fernández tare da Benfica a 2022

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

An ambaci sunan Fernández bayan wanda ya lashe gasar Copa América sau uku kuma tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta River Plate Enzo Francescoli, saboda sha'awar mahaifinsa Raúl da dan wasan kwallon kafan na Uruguay.

Fernández ya auri 'yar Argentina Valentina Cervantes, wacce suka haifi 'ya mace tare da ita, sun haife ta ne a shekara ta 2020.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Enzo_Fernández