Eugene Ngcobo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eugene Ngcobo
Rayuwa
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta Sofia University (en) Fassara
University of Cambridge (en) Fassara
Sana'a
Sana'a scientist (en) Fassara da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa African National Congress (en) Fassara

Eugene Nhlanhla Nqaba Ngcobo ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne kuma masani a fannin kimiyya wanda ya wakilci jam'iyyar ANC a majalisar dokokin ƙasar daga shekarun 2004 zuwa 2014.[1] An fara zaɓen shi a kujerarsa a shekarar 2004 kuma an zaɓe shi a karo na biyu a shekarar 2009.[2] A lokacin wa'adinsa na biyu, ya jagoranci Kwamitin Fayil kan Kimiyya da Fasaha.[2] Masanin kimiyya ne ta hanyar ƙwarewa: ya kammala MSc a Jami'ar Sofia kuma ya kammala Ph.D. Ya karanci Nuclear Reactor Physics a Jami'ar Cambridge.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "General Notice: Notice 717 of 2004 - Electoral Commission – List of Names of Representatives in the National Assembly and the Nine Provincial Legislatures in Respect of the Elections Held on 14 April 2004" (PDF). Government Gazette of South Africa. Vol. 466 no. 2677. Pretoria, South Africa: Government of South Africa. 20 April 2004. pp. 4–95. Retrieved 26 March 2021.
  2. 2.0 2.1 2.2 "Eugene Nhlanhla Nqaba Ngcobo". People's Assembly (in Turanci). Retrieved 2023-04-09.