Eva Grebel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

  Eva K.Grebel kwararre ce Bajamushe.Tun shekarar 2007 ta kasance shugabar cibiyar nazarin Astronomisches Rechen-Institut a Jami'ar Heidelberg a Jamus.Eva Grebel kwararre ce a cikin binciken yawan taurari da samuwar galaxy.