Fa,iza Badawa
Appearance
Fa'iza Badawa mawakiya ce sananna ta Dade tana Waka tayi Waka tun kafin auren ta bayan aure ma ta cigaba tare da yarjewar mijin ta.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Faiza badawa haifaffiyar Jihar Kano ce an haife ta a unguwan Yan Kaba a cikin birnin Kano shekaru 25 da suka gabata. Ta fara Waka a shekarar 2004 ta fara Waka ne da wakokin yabo wacce ta fara da isra'i. Akwai Wakokin yabon Manzan Allah. Tayi Wakoki a masana'antar kanniwud Bata san addain su ba sedai ta fadi kadan daga ciki.[2] ta Dade tana Waka a masana'antar sannan Wakokin ta masu ma'ana
Wakokin ta.[3]
- Daren alkhairi
- Babban Yayana
- Tunziri
- Zaman idda
- babbar rabo