Faiza Mushtaq
Faiza Mushtaq | |||
---|---|---|---|
15 ga Augusta, 2018 - District: reserved seats for women in the provincial assembly of Punjab (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Mandi Bahauddin (en) , 18 ga Yuli, 1981 (43 shekaru) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Muslim League (N) (en) |
Faiza Mushtaq ( Urdu: فائزہ مشتاق ; an haife shi a ranar 18 ga watan Yuli shekarata alif 1981) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba na Majalisar Lardi na Punjab, daga watan Mayu shekarata 2015 zuwa watan Mayu shekarata 2018.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta a ranar 18 ga Yuli 1981 a Mandi Bahauddin .[1]
Ta sami digiri na biyu a cikin Gudanar da Albarkatun Dan Adam daga Cibiyar Nazarin Gudanarwa, Lahore a 2004.[1]
Harkar siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ta tsaya takarar kujerar majalisar dokokin lardin Punjab a matsayin 'yar takarar jam'iyyar Pakistan Muslim League (PML-N) daga mazabar PP-116 (Mandi Bahauddin-I) a babban zaben Pakistan na 2013 amma ba ta yi nasara ba.[2]
A watan Mayun 2015, an zabe ta zuwa Majalisar Lardi ta Punjab a matsayin 'yar takarar PML-N a kan kujerar da aka kebe na mata.[3][4]
An sake zabe ta a Majalisar Lardi ta Punjab a matsayin 'yar takarar PML-N a kan kujerar da aka kebe ga mata a babban zaben Pakistan na 2018 .[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Punjab Assembly". www.pap.gov.pk. Archived from the original on 13 June 2017. Retrieved 6 February 2018.
- ↑ "Unpredictable political scenario of Mandi Bahauddin". The Nation. Archived from the original on 6 February 2018. Retrieved 6 February 2018.
- ↑ "PML-N, PTI gearing up for tough contest". The Nation. Archived from the original on 6 February 2018. Retrieved 6 February 2018.
- ↑ Butt, Waseem Ashraf (1 June 2015). "Ruling party hopeful has 'an edge' in NA-108's three-way contest". DAWN.COM. Archived from the original on 2 June 2015. Retrieved 6 February 2018.
- ↑ Reporter, The Newspaper's Staff (13 August 2018). "ECP notifies candidates for PA reserved seats". DAWN.COM. Retrieved 13 August 2018.