Jump to content

Fakriyya Hashim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Fakriyya Hashim Mai fafutuka, Fakhriyya Hashim, wacce aka haifa kuma ta girma a Kaduna.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Karatu da Aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Fakriyya dai yar fafutukar rajin kare hakkin mata ce a Nigeria, kuma sananniya yar gwagwarmaya da tafi fice a wannan lokacin