Fale, Tokelau
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Commonwealth realm (en) | Sabuwar Zelandiya | |||
| Island group (en) | Tokelau (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Bangare na |
Fakaofo (en) | |||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Pacific Ocean | |||
Fale tsibiri ne na rukunin tsibirin Fakaofo na Tokelau.Babban matsuguni a cikin rukunin yana kan tsibirin. Ya zuwa 2018,mutane 355 sun rayu a tsibirin.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
