Fanta
Appearance
Fanta | |
---|---|
brand (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | soft drink (en) |
Farawa | 1940 |
Suna a harshen gida | Fanta |
Suna saboda | fantasy (en) |
Motto text (en) | Trinke Fanta - sei Bamboocha |
Mamallaki | The Coca-Cola Company (en) |
Ƙasa da aka fara | Jamus |
Manufacturer (en) | The Coca-Cola Company (en) |
Shafin yanar gizo | fanta.com |
Fanta wata alama ce ta Jamus wacce ke da zakin dandano dan itace mallakar Amurka wanda Coca-Cola Deutschland ta kirkira karkashin jagorancin dan kasuwan Jamus Max Keith. Akwai dadin dandano fiye da 200 a duniya. Fanta ya samo asali ne a Jamus a matsayin madadin Coca-Cola a cikin 1940 saboda takunkumin kasuwanci na Amurka na Nazi Jamus, wanda ya shafi samar da sinadaran Coca-Cola. Ba da dadewa ba Fanta ya mamaye kasuwar Jamus tare da sayar da gwangwani miliyan uku a cikin 1943. An kirkiri tsarin na yanzu na Fanta a Italiya a 1955.