Faranti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Faranti ana anfani dashi wajen zuba abu mai yawa musamman abu mai gari faranti budadden abu ne wanda yake da fadi, haka ana amfani da faranti gurin zuba abinci musamman idan mutane da yawa zasu ci abincin su sashi gaba sukewaye suyi ta ci.