Faruk Adamu Kuta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Faruk Adamu Kuta
Rayuwa
Sana'a

Faruk Adamu Kuta wani malami ne dan Najeriya wanda a halin yanzu mataimakin shugaban jami'ar fasaha ta tarayya ta Minna (FUTMinna).[1][2]

Education[gyara sashe | gyara masomin]

Kuta ya kuma kammala karatunsa na digiri a Jami'ar Usman Danfodiyo, Sokoto a sashen nazarin halittu, ya ci gaba da MTech. a Pharmaceutical Microbiology a wannan jami'a. Sannan ya kammala karatunsa na digiri na uku (PhD) a Medical Microbiology a Abubakar Tafawa Balewa University, Bauchi, Bauchi[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-08. Retrieved 2023-12-24.
  2. https://neptuneprime.com.ng/2022/09/26/gov-sani-bello-congratulates-prof-faruk-kuta-on-his-emergence-as-new-fut-minna-vc/
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-08. Retrieved 2023-12-24.
  4. https://dailypost.ng/2022/09/22/futminna-council-appoints-prof-kuta-as-new-vc/