Faten wake
Appearance
Faten wake abinci ne da akasari ake yi a kasar najeria yana da amfani sosai a lafiyar jikin dan adam

Kayan hadi
[gyara sashe | gyara masomin]wake
manja
cefane
maggi
curry
alaiyahu
Yadda ake hadin
[gyara sashe | gyara masomin]a samu wake a zuba a tukunya a fara dafawa
a markada cefane shima a zuba tare da manja da curry
idan ya kusa sai a zuba alaiyyahu
idan waken rabi ya dan dargaje to ya dahu kenan sai a sabke a zuba a kwano ko a plate[1]