Jump to content

Fatma Zahra Djouad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Fatima Zahra Djouad)
Fatma Zahra Djouad
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Yuli, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara

Fatma Zahra Djouad (an haifeta ranar 12 ga watan Yuli, 1988). Ƴar wasan kwallon raga ce 'yar Algeriya. Ta kasance cikin tawagar wasan kwallon raga ta mata ta Aljeriya.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Tarihin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Ta shiga cikin 2013 FIVB Volleyball World Grand Prix . A matakin kulob ta buga wa MBBEJAIA a 2013.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]