Jump to content

Femi bjabiamila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Olufemi Hakeem Bjabiamila CFR (An haifeshi ranar 25 ga watan Yuli, shekara ta alif 1962) y kasance lauya ne kuma dan siyasa wanda a yanzu yake rike da muƙamin shugaban ma,aikata na fadar shugaban kasar Nijeriya tun a shekarar 2023.[1]kafinan shine kakakin majalissar wakillai ta Nigriya daga shekarar 2019 zuwa 2023[2]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

Olufemi Hakeem Bjabiamila anhaifeshi a rana 25 ga watan June a alif 1962,da Lateef Bjabiamila dakua Olufunke Bjabiamila a jahar Lagos.

Yafara karatunshi na farko a preparatory school da kuma Igbobi college a shekarar 1973 wanda anan ne ya kammala karatunsa na sekandiri[3]

Yaci gaba da karatunshi na gaba da sekandiri a bangaren Shari,a a Jami,ar Williams dake kasar England.[4]

Rayuwar Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Bjambiamila an zabe shi a matsayi dan majallisar wakillai mai wakiltar gundumar Surulere ta jahar Lagos a shekarar 2003.[5]kuma an sake zaben sa amatsayin dan majalissar har karo 6 a jere.[6]

  1. https://gazettengr.com/just-in-tinubu-names-femi-gbajabiamila-chief-of-staff-george-akume-cabinet-secretary/
  2. https://punchng.com/gbajabiamila-shares-145-vehicles-education-grants-others-to-constituents/
  3. "Tinubu names Gbajabiamila as Chief of Staff, Akume as SGF"
  4. https://gazettengr.com/just-in-tinubu-names-femi-gbajabiamila-chief-of-staff-george-akume-cabinet-secretary/
  5. https://gazettengr.com/just-in-tinubu-names-femi-gbajabiamila-chief-of-staff-george-akume-cabinet-secretary/
  6. https://en.wikipedia.org/wiki/Femi_Gbajabiamila#cite_ref-:0_6-2