Filazan Admiralty Circle
Appearance
Filazan Admiralty Circle | |
---|---|
Wuri | |
|
Samfuri:Infobox shopping mall Admiralty Circle dakunan shaguna ne da ke karamar hukumar Eti-Osa na Jihar Lagos a Najeriya. An gina ta ne don hidimar ma tafiya daga kilomita 49 na babban titin Lekki zuwa Ekiti. ta kasance haɗin gwiwa ne tsakanin 'Yan kasuwa da gwamnatin Jihar Lagos da Messer Ikeja Concession Company Limited LCc. An bude filazan ne a ranar 5 ga watan Junairun shekara ta 2011.