The photo is categorized as being related to the Fula people (in the categories below). It is also being used on the Hausa-language Wikipedia in an article on traditional Hausa music.
Jinginarwa – Dole ku bada jinjina da ta dace, samar da linki zuwa lasisin, da kuma bayyana ko kunyi sauyi. Zaku iya haka ta yadda ta dace, amma ba kowace hanya ba wanda zai nuna mai-lasisin yana goyon bayan ku ba ko goyon bayan amfanin da kuke yi ba.
Yada ahaka – Idan kuka maimaita, sabuntawa, ko kari akan wannan, dole ku bayar da gudunmuwar ku karkashin iri daya ko lasisi data dace kamar na asali.