Garaya (lute)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gyara lute

'Garaya (lute) garaya lute yana da tsaywon santimita hamsin 50 am fisgeshi da qwalqwalolin da akayi qaqqarfan fatawar saniya wajen yin waqoqin gargajiya. yana da kayan aiki dayawa na kayan sauti na cikin katako a cikin suffa. babban nau'in kayan aiki ana kiransa babbar tana nufin babba naurartana da jiki babba ko akwatin sauti kuma tsayinea yakai santimita sabain da biyar https://en.m.wikipedia.org/wiki/Garaya_(lute)#cite_note-Grove2-2