Francette Razafindrakoto Harifanja
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Madagaskar | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Tiako I Madagasikara (en) | ||
Francette Razafindrakoto Harifanja (akalla shekarunta 56) [1] 'yar siyasar Madagascar ce. Memba ce ta Majalisar Dokokin Madagascar, an zabe ta a matsayin memba na jam'iyyar Tiako I Madagasikara a zaben 'yan majalisu na Madagascar na 2007. An sake zabar ta a shekarar 2013. [2]Tana wakiltar mazabar Beroroha .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Bayani a shafin yanar gizon Majalisar Dokoki ta Kasa Archived 2006-02-28 at the Wayback Machine