Frankfurt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgFrankfurt
Frankfurt am Main (de)
Flag of Frankfurt am Main.svg Coat of arms of Frankfurt (en)
Coat of arms of Frankfurt (en) Fassara
Dom Frankfurt.JPG

Wuri
Hessia F.svg
 50°06′49″N 8°40′47″E / 50.1136°N 8.6797°E / 50.1136; 8.6797
Ƴantacciyar ƙasaJamus
State of Germany (en) FassaraHesse (en) Fassara
Regierungsbezirk (en) FassaraDarmstadt Government Region (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 753,056 (2019)
• Yawan mutane 3,032.73 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Stadtregion Frankfurt (en) Fassara
Yawan fili 248.31 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Main (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 112 m-101 m
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Peter Feldmann (en) Fassara (1 ga Yuli, 2012)
Ikonomi
Budget (en) Fassara 3,700,000,000 € (2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 60308–60599 da 65929–65936
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 6109, 6101 da 69
NUTS code DE712
German municipality key (en) Fassara 06412000
Wasu abun

Yanar gizo frankfurt.de
Facebook: StadtFFM Twitter: Stadt_FFM Edit the value on Wikidata
Frankfurt.

Frankfurt [lafazi : /franekefurt/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Frankfurt akwai mutane 732,688 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Frankfurt a karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa. Peter Feldmann, shi ne shugaban birnin Frankfurt.