Fricaa
Fricaa' [1] wata manhajar sada zumunta ne wanda tasha banban da sauran manhajoji kamar dai Irin su TikTok,Twitter-X App, Facebook dasu Instagram fricaa innovation tafi kama da Farcaster App.
Fricaa is a first Web 3 social networking platform where a community-driven social platform that amplifies your voice, connects you with your people, and makes social media safe, meaningful, and rewarding.
| [] | |
| [] |
Haka kuma Fricaa shafin sada zumun tane na zamani wanda yasha bam bam da sauran shafuka, do min a Fricaa shafi babu maganan bata lokaci na ko wani Karni, ako da yaushe kudi ma abucin zai na samu. San nan kuma shine na farkon shafin zamantakewa na Yanar gizo 3.0 a cikin duniya, Kuma don ƙarfafa masu ƙirƙirar abun ciki kai tsaye ta hanyar ba su ikon mallakar masu ƙirƙirar abun ciki.
Virtual Vision City in Fricaa A live marketplace for buying and selling Real-time city meetups, dating & discovery (VVCF). AI-powered city feeds tied to your location, roots & identity Neighborhood circles and interest tribes Community-elected leaders & city governance Real people connecting in the most immersive city experience on social media This isn’t just another feature — it’s a social invention. The first digital version of every city on the internet.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Kuma yanzu Fricaa tana da ƙarfi ta hanyar fasahar (blockchain) mafi ƙarfi a cikin yanayin yanayin Web3. An kirkira ƙirƙira bayan kwashe shekaru goma sha biyu kenan (12 years) at Fricaa Inc ne.
Zance shaida
[gyara sashe | gyara masomin]Reference
[gyara sashe | gyara masomin]Profile from tracxn in india Tracxn
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original
|archive-url=requires|url=(help) on 2023-05-03. Text "Fricaa Inc" ignored (help); Missing or empty|url=(help);|access-date=requires|url=(help) - ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-20. Retrieved 2023-04-02.