Gãri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
garrin alabo aroba
mace tana soya garin kwaki

Garri shine nuƙaƙƙen abu kamar irinsu; tsabar masara, gero, alkama, wake, da dai sauransu.

==Tarihi==

Gari kuma na'iya zama nakowane irin abu indai an nuƙa shi misali, siminti ko fulawa ko kuma wani abun na daban. Sanannan kuma yarbawa na amfani da Kalmar suna nufin tuwun garri Wanda yawanci mutanen Ghana da kuma jamhuriyar Togo suke ci.[1]

Ire-iren gari da amfaninsa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Garri |=date 17 July 2021|=date 13 June 2021