Gaɓaɓin Numfashi
Appearance
Gaɓoɓin Numfashi Abun tambaya anan shi ne wai gaɓoɓin baki suna zaman numfashi na ko furuci wannan tambaya ce mai wuya kuma mai saukin amsawa idan akanyi la'akari da numfashi da faruci kamar jini da tsoka ne ba'a raba su, sun dogara da juna amman furuci yafi dogora kan numfashi domin ako da yaushe mutum ya yi managa numfashi yake sarrafa wa to hanyar yin amfani da gaɓoɓin numfashi wa'inda suka haɗa da jijiyoyin hunhu da karoron iska. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-07-16. Retrieved 2021-03-12.