Jump to content

Gangala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gangala Yana daga irin nau'o'in abinci Wanda ake nomawa akudan cin Nigeria. Gangala wasu suna kiransa da gujiya ko maikoko, saboda yanada bawo kamar koko.

Ana dafa danyen gangala ne da bayansa, wato wannan Kokon nasa.

Bushasshen gangala Kuma ana nikashi agari, domin yin aiki dashi awajen dama gumbar danwake, ko Kuma ayi gayan sa.