Garba Ashiwaju

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Garba Ashiwaju, (An haife shi ranar 16 ga watan Disamban shekarar 1935) a karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina ya kasan ce kuma masanin tarihin Najeriya ne[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi auren shi ne a shekaran 1963 san nan yana da yara 4 wanda sun kasan ce mata biyu sai kuma maza biyu Bayan garba ya kammala primary da secondary din shi sai ya shiga jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, yana kammala wa daga baya ya sai aka nada babban mashawarcin tarayya kan Al'adu Babban edita ne a mujallar Najeriya kuma mamba a kungiyar Tarihi ta Najeriya

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)