Jump to content

Garhwali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 2,482,000 suke magana da yaren a kasar.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.



















=Manazarta=[1]

  1. Wikipedia https://en.m.wikipedia.org › wiki Garhwali language