Gaziantep

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Gaziantep.

Gaziantep birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Kudu maso Gabas, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Gaziantep tana da yawan jama'a 1,556,381. An gina birnin Gaziantep kafin karni na arba'in kafin haihuwar Annabi Issa.